iqna

IQNA

zaben shugaban kasa
Tehran (IQNA) shugaba Bashar Assad na Syria ya kada kuri’arsa a zaben shugaban kasa da ake gudanarwa a yau a fadin kasar ta Syria.
Lambar Labari: 3485951    Ranar Watsawa : 2021/05/26

Bangaren kasa da kasa, majalisar musulmin kasar Kenya ta ce ba za ta goyi bayan wani daga cikin ‘yan takarar shugabancin kasar ba, tare da kiran malamai da shugabannin musulmi da su yi haka.
Lambar Labari: 3482012    Ranar Watsawa : 2017/10/18